Surah Al-Imran ( The Famiy of Imran ) - Aya 12

Surah Al-Imran ( The Famiy of Imran ) - Hausa - Aya 12 Aya count 200

قُل لِّلَّذِينَ كَفَرُوا۟ سَتُغْلَبُونَ وَتُحْشَرُونَ إِلَىٰ جَهَنَّمَ ۚ وَبِئْسَ ٱلْمِهَادُ ﴿١٢﴾
Ka ce wa waɗanda suka kãfirta: \"Za a rinjãye ku, kuma a tãraku zuwa Jahannama, kuma shimfiɗar tã mũnana!
Share