Surah Al-Ankaboot ( The Spider ) - Aya 55

Surah Al-Ankaboot ( The Spider ) - Hausa - Aya 55 Aya count 69

يَوْمَ يَغْشَىٰهُمُ ٱلْعَذَابُ مِن فَوْقِهِمْ وَمِن تَحْتِ أَرْجُلِهِمْ وَيَقُولُ ذُوقُوا۟ مَا كُنتُمْ تَعْمَلُونَ ﴿٥٥﴾
Rãnar da azãba ke rufe su daga samansu da kuma ƙasan ƙafafunsu kuma Ya ce: \"Ku ɗanɗani abin da kuka kasance kunã aikatãwa.\"
Share