Surah Al-Ankaboot ( The Spider ) - Aya 28

Surah Al-Ankaboot ( The Spider ) - Hausa - Aya 28 Aya count 69

وَلُوطًا إِذْ قَالَ لِقَوْمِهِۦٓ إِنَّكُمْ لَتَأْتُونَ ٱلْفَٰحِشَةَ مَا سَبَقَكُم بِهَا مِنْ أَحَدٍۢ مِّنَ ٱلْعَٰلَمِينَ ﴿٢٨﴾
Da Lũɗu, a lõkacin daya ce wa mutãnensa, \"Lalle kũ, haƙĩƙa kunã jẽ wa alfãsha wadda wani mahalũƙi daga cikin dũniya bai riga ku gare ta ba.
Share