Surah Al-Ankaboot ( The Spider ) - Aya 21

Surah Al-Ankaboot ( The Spider ) - Hausa - Aya 21 Aya count 69

يُعَذِّبُ مَن يَشَآءُ وَيَرْحَمُ مَن يَشَآءُ ۖ وَإِلَيْهِ تُقْلَبُونَ ﴿٢١﴾
\"Yanã azabta wanda Ya so, kuma Yanã jin ƙan wanda Ya so. Kuma zuwa gare shi ake jũyaku.\"
Share