Surah Al-Ankaboot ( The Spider ) - Aya 16

Surah Al-Ankaboot ( The Spider ) - Hausa - Aya 16 Aya count 69

وَإِبْرَٰهِيمَ إِذْ قَالَ لِقَوْمِهِ ٱعْبُدُوا۟ ٱللَّهَ وَٱتَّقُوهُ ۖ ذَٰلِكُمْ خَيْرٌۭ لَّكُمْ إِن كُنتُمْ تَعْلَمُونَ ﴿١٦﴾
Da Ibrãhĩm a lõkacin da ya ce wa mutãnensa, \"Ku bautã wa Allah ku bĩ Shi da taƙawa. Wannan Shĩ ne alhẽri a gare ku idan kun kasance kunã sani.
Share