Surah Al-Qasas ( The Stories ) - Aya 9

Surah Al-Qasas ( The Stories ) - Hausa - Aya 9 Aya count 88

وَقَالَتِ ٱمْرَأَتُ فِرْعَوْنَ قُرَّتُ عَيْنٍۢ لِّى وَلَكَ ۖ لَا تَقْتُلُوهُ عَسَىٰٓ أَن يَنفَعَنَآ أَوْ نَتَّخِذَهُۥ وَلَدًۭا وَهُمْ لَا يَشْعُرُونَ ﴿٩﴾
Kuma matar Fir'auna ta ce (\"Ka bar shi yanã) sanyin ido a gare ni da gare ka! Kada ka kashe shi, akwai fatan ya amfane mu, kõ mu riƙe Shi ɗã,\" alhãli kuwa sũ ba su sansance ba.
Share