Surah Al-Qasas ( The Stories ) - Aya 75

Surah Al-Qasas ( The Stories ) - Hausa - Aya 75 Aya count 88

وَنَزَعْنَا مِن كُلِّ أُمَّةٍۢ شَهِيدًۭا فَقُلْنَا هَاتُوا۟ بُرْهَٰنَكُمْ فَعَلِمُوٓا۟ أَنَّ ٱلْحَقَّ لِلَّهِ وَضَلَّ عَنْهُم مَّا كَانُوا۟ يَفْتَرُونَ ﴿٧٥﴾
Kuma Muka zãre mai shaida daga kõwace al'umma, sa'an nan Muka ce: \"Ku kãwo dalilinku.\" Sai suka san cẽwa lalle gaskiya ga Allah take. Kuma abin da suka kasance sunã ƙirƙirãwa na ƙarya ya ɓace daga barinsu.
Share