Surah Al-Qasas ( The Stories ) - Aya 53

Surah Al-Qasas ( The Stories ) - Hausa - Aya 53 Aya count 88

وَإِذَا يُتْلَىٰ عَلَيْهِمْ قَالُوٓا۟ ءَامَنَّا بِهِۦٓ إِنَّهُ ٱلْحَقُّ مِن رَّبِّنَآ إِنَّا كُنَّا مِن قَبْلِهِۦ مُسْلِمِينَ ﴿٥٣﴾
Kuma idan anã karanta shi a kansu, sai su ce: \"Mun yi ĩmãni da shi, lalle shi ne gaskiya daga Ubangijinmu. Lalle mũ, mun kasance a gabãninsa masu sallamãwa.\"
Share