Surah Al-Qasas ( The Stories ) - Aya 48

Surah Al-Qasas ( The Stories ) - Hausa - Aya 48 Aya count 88

فَلَمَّا جَآءَهُمُ ٱلْحَقُّ مِنْ عِندِنَا قَالُوا۟ لَوْلَآ أُوتِىَ مِثْلَ مَآ أُوتِىَ مُوسَىٰٓ ۚ أَوَلَمْ يَكْفُرُوا۟ بِمَآ أُوتِىَ مُوسَىٰ مِن قَبْلُ ۖ قَالُوا۟ سِحْرَانِ تَظَٰهَرَا وَقَالُوٓا۟ إِنَّا بِكُلٍّۢ كَٰفِرُونَ ﴿٤٨﴾
Sa'an nan a lõkacin da gaskiya ta jẽ musu daga wurinMu, suka ce: \"Don me ba a bã shi kamar abin da aka bai wa Mũsã ba?\" Shin kuma ba su kãfirta ba da abin da aka bai wa Mũsã a gabãnin (wannan)? suka ce: \"Sihirõri biyu ne suka taimaki jũna,\" kuma suka ce: \"Lalle ne mũ, mãsu kãfirta ne ga dukansu?\"
Share