Surah Al-Qasas ( The Stories ) - Aya 36

Surah Al-Qasas ( The Stories ) - Hausa - Aya 36 Aya count 88

فَلَمَّا جَآءَهُم مُّوسَىٰ بِـَٔايَٰتِنَا بَيِّنَٰتٍۢ قَالُوا۟ مَا هَٰذَآ إِلَّا سِحْرٌۭ مُّفْتَرًۭى وَمَا سَمِعْنَا بِهَٰذَا فِىٓ ءَابَآئِنَا ٱلْأَوَّلِينَ ﴿٣٦﴾
To, a lõkacin da Mũsã ya jẽ musu da ãyõyinMu bayyanannu, suka ce: \"Wannan ba kõme ba sai sihiri, wanda aka ƙãga, kuma ba mu ji wannan ba daga wajen ubanninmu na farko.\"
Share