Surah Al-Qasas ( The Stories ) - Aya 25

Surah Al-Qasas ( The Stories ) - Hausa - Aya 25 Aya count 88

فَجَآءَتْهُ إِحْدَىٰهُمَا تَمْشِى عَلَى ٱسْتِحْيَآءٍۢ قَالَتْ إِنَّ أَبِى يَدْعُوكَ لِيَجْزِيَكَ أَجْرَ مَا سَقَيْتَ لَنَا ۚ فَلَمَّا جَآءَهُۥ وَقَصَّ عَلَيْهِ ٱلْقَصَصَ قَالَ لَا تَخَفْ ۖ نَجَوْتَ مِنَ ٱلْقَوْمِ ٱلظَّٰلِمِينَ ﴿٢٥﴾
Sai ɗayansu ta je masa, tanã tafiya a kan jin kunya, ta ce, \"Ubãna yanã kiran ka, dõmin ya sãka maka ijãrar abin da ka shãyar sabõda mu.\" To, a lõkacin da ya je masa, ya gaya masa lãbãrinsa, ya ce: \"Kada ka ji tsõro, kã tsĩra daga mutãne azzãlumai.\"
Share