Surah Al-Qasas ( The Stories ) - Aya 22

Surah Al-Qasas ( The Stories ) - Hausa - Aya 22 Aya count 88

وَلَمَّا تَوَجَّهَ تِلْقَآءَ مَدْيَنَ قَالَ عَسَىٰ رَبِّىٓ أَن يَهْدِيَنِى سَوَآءَ ٱلسَّبِيلِ ﴿٢٢﴾
Kuma a lõkacin da ya fuskanci wajen Madyana, ya ce: \"Inã fatan Ubangijĩna Ya shiryar da ni a kan madaidaiciyar hanya.\"
Share