Surah Al-Qasas ( The Stories ) - Aya 21

Surah Al-Qasas ( The Stories ) - Hausa - Aya 21 Aya count 88

فَخَرَجَ مِنْهَا خَآئِفًۭا يَتَرَقَّبُ ۖ قَالَ رَبِّ نَجِّنِى مِنَ ٱلْقَوْمِ ٱلظَّٰلِمِينَ ﴿٢١﴾
Sai ya fita daga gare ta, yanã mai jin tsõro yanã sauna. Ya ce: \"Ya Ubangijĩna! Kã tsẽrar da ni daga mutãne azzãlumai.\"
Share