Surah Al-Qasas ( The Stories ) - Aya 16

Surah Al-Qasas ( The Stories ) - Hausa - Aya 16 Aya count 88

قَالَ رَبِّ إِنِّى ظَلَمْتُ نَفْسِى فَٱغْفِرْ لِى فَغَفَرَ لَهُۥٓ ۚ إِنَّهُۥ هُوَ ٱلْغَفُورُ ٱلرَّحِيمُ ﴿١٦﴾
Ya ce: \"Ya Uhangijĩna! Lalle na zãlunci kaina, sai Ka yi mini gãfara.\" Sai Ya gãfarta masa, dõmin Shĩ ne Mai yawan gãfara, Mai jin ƙai.
Share