Surah Al-Qasas ( The Stories ) - Aya 12

Surah Al-Qasas ( The Stories ) - Hausa - Aya 12 Aya count 88

۞ وَحَرَّمْنَا عَلَيْهِ ٱلْمَرَاضِعَ مِن قَبْلُ فَقَالَتْ هَلْ أَدُلُّكُمْ عَلَىٰٓ أَهْلِ بَيْتٍۢ يَكْفُلُونَهُۥ لَكُمْ وَهُمْ لَهُۥ نَٰصِحُونَ ﴿١٢﴾
Kuma Muka hana masa mãsu shãyai da mãma, a gabãnin haka sai ta ce: \"Kõ in nũnamuku mutãnen wani gida, su yi muku renonsa alhãli kuwa su mãsu nasĩha ne a, gare shi?\"
Share