Surah Al-Qasas ( The Stories ) - Aya 11

Surah Al-Qasas ( The Stories ) - Hausa - Aya 11 Aya count 88

وَقَالَتْ لِأُخْتِهِۦ قُصِّيهِ ۖ فَبَصُرَتْ بِهِۦ عَن جُنُبٍۢ وَهُمْ لَا يَشْعُرُونَ ﴿١١﴾
Kuma ta ce wa 'yar'uwarsa, \"Ki bĩ shi.\" Sabõda haka sai ta lẽƙe shi daga gẽfe, alhãli sũ ba Su sani ba.
Share