Surah An-Naml (The Ants ) - Aya 82

Surah An-Naml (The Ants ) - Hausa - Aya 82 Aya count 93

۞ وَإِذَا وَقَعَ ٱلْقَوْلُ عَلَيْهِمْ أَخْرَجْنَا لَهُمْ دَآبَّةًۭ مِّنَ ٱلْأَرْضِ تُكَلِّمُهُمْ أَنَّ ٱلنَّاسَ كَانُوا۟ بِـَٔايَٰتِنَا لَا يُوقِنُونَ ﴿٨٢﴾
Kuma idan magana ta auku a kansu, Munã fitar musu da wata dabba daga ƙasa, tanã yi musu magana, cẽwa \"Lalle mutãne sun kasance game da ayoyinMu, ba su yin ĩmãnin yaƙĩni.\"
Share