Surah An-Naml (The Ants ) - Aya 67

Surah An-Naml (The Ants ) - Hausa - Aya 67 Aya count 93

وَقَالَ ٱلَّذِينَ كَفَرُوٓا۟ أَءِذَا كُنَّا تُرَٰبًۭا وَءَابَآؤُنَآ أَئِنَّا لَمُخْرَجُونَ ﴿٦٧﴾
Kuma waɗanda suka kãfirta suka ce: \"Shin idan mun kasance turɓaya, mu da ubanninmu, shin, haƙĩƙa, waɗanda ake fitarwa ne?\"
Share