Surah An-Naml (The Ants ) - Aya 22

Surah An-Naml (The Ants ) - Hausa - Aya 22 Aya count 93

فَمَكَثَ غَيْرَ بَعِيدٍۢ فَقَالَ أَحَطتُ بِمَا لَمْ تُحِطْ بِهِۦ وَجِئْتُكَ مِن سَبَإٍۭ بِنَبَإٍۢ يَقِينٍ ﴿٢٢﴾
Sai ya zauna bã nẽsa ba, sa'an nan ya ce: \"Nã san abin da ba ka sani ba, kuma na zo maka daga Saba da wani lãbari tabbatacce.\"
Share