Surah Ash-Shuara ( The Poets ) - Aya 63

Surah Ash-Shuara ( The Poets ) - Hausa - Aya 63 Aya count 227

فَأَوْحَيْنَآ إِلَىٰ مُوسَىٰٓ أَنِ ٱضْرِب بِّعَصَاكَ ٱلْبَحْرَ ۖ فَٱنفَلَقَ فَكَانَ كُلُّ فِرْقٍۢ كَٱلطَّوْدِ ٱلْعَظِيمِ ﴿٦٣﴾
Sai Muka yi wahayi zuwa ga Mũsã cẽwa \"Ka dõki tẽku da sandarka.\" Sai tẽku ta tsãge, kõwane tsãgi ya kasance kamar falalen dũtse mai girma.
Share