Surah Ash-Shuara ( The Poets ) - Aya 62

Surah Ash-Shuara ( The Poets ) - Hausa - Aya 62 Aya count 227

قَالَ كَلَّآ ۖ إِنَّ مَعِىَ رَبِّى سَيَهْدِينِ ﴿٦٢﴾
Ya ce: \"Kayya! Lalle ne Ubangijina Yanã tare da ni, zai shiryar da ni.\"
Share