Surah Ash-Shuara ( The Poets ) - Aya 61

Surah Ash-Shuara ( The Poets ) - Hausa - Aya 61 Aya count 227

فَلَمَّا تَرَٰٓءَا ٱلْجَمْعَانِ قَالَ أَصْحَٰبُ مُوسَىٰٓ إِنَّا لَمُدْرَكُونَ ﴿٦١﴾
Sa'an nan a lõkacin da jama'a biyu suka ga jũna, sai abõkan Mũsã suka ce: \"Lalle ne mũ haƙĩ ƙa, waɗanda ake riska ne.\"
Share