Surah Ash-Shuara ( The Poets ) - Aya 44
Surah Ash-Shuara ( The Poets ) - Hausa - Aya 44 Aya count 227
فَأَلْقَوْا۟ حِبَالَهُمْ وَعِصِيَّهُمْ وَقَالُوا۟ بِعِزَّةِ فِرْعَوْنَ إِنَّا لَنَحْنُ ٱلْغَٰلِبُونَ ﴿٤٤﴾
Sai suka jẽfa igiyõyinsu, da sandunansu, kuma suka ce: \"Da ƙarfin Fir'auna lalle ne mũ, haƙĩƙa, mũ ne marinjãya.\"