Surah Ash-Shuara ( The Poets ) - Aya 36

Surah Ash-Shuara ( The Poets ) - Hausa - Aya 36 Aya count 227

قَالُوٓا۟ أَرْجِهْ وَأَخَاهُ وَٱبْعَثْ فِى ٱلْمَدَآئِنِ حَٰشِرِينَ ﴿٣٦﴾
Suka ce: \"Ka jinkirtar da shi, shĩ da ɗan'uwansa, kuma ka aika mãsu gayya a cikin birãne.\"
Share