Surah Ash-Shuara ( The Poets ) - Aya 34

Surah Ash-Shuara ( The Poets ) - Hausa - Aya 34 Aya count 227

قَالَ لِلْمَلَإِ حَوْلَهُۥٓ إِنَّ هَٰذَا لَسَٰحِرٌ عَلِيمٌۭ ﴿٣٤﴾
(Fir'auna) ya ce ga mashãwarta a gẽfensa, \"Lalle ne, wannan haƙĩƙa, masihirci ne, mai ilmi!
Share