Surah Ash-Shuara ( The Poets ) - Aya 29

Surah Ash-Shuara ( The Poets ) - Hausa - Aya 29 Aya count 227

قَالَ لَئِنِ ٱتَّخَذْتَ إِلَٰهًا غَيْرِى لَأَجْعَلَنَّكَ مِنَ ٱلْمَسْجُونِينَ ﴿٢٩﴾
Ya ce: \"Lalle ne idan ka riƙi wani abin bautãwa wanĩna haƙĩƙa, inã sanyã ka daga ɗaurarru.\"
Share