Surah Ash-Shuara ( The Poets ) - Aya 216

Surah Ash-Shuara ( The Poets ) - Hausa - Aya 216 Aya count 227

فَإِنْ عَصَوْكَ فَقُلْ إِنِّى بَرِىٓءٌۭ مِّمَّا تَعْمَلُونَ ﴿٢١٦﴾
Sa'an nan idan suka sãɓã maka to ka ce: \"Lalle nĩ, barrantacce ne daga abin da kuko aikatãwa.\"
Share