Surah Ash-Shuara ( The Poets ) - Aya 187

Surah Ash-Shuara ( The Poets ) - Hausa - Aya 187 Aya count 227

فَأَسْقِطْ عَلَيْنَا كِسَفًۭا مِّنَ ٱلسَّمَآءِ إِن كُنتَ مِنَ ٱلصَّٰدِقِينَ ﴿١٨٧﴾
\"To ka jẽfo wani ɓaɓɓake daga sama a kanmu, idan ka kasance daga mãsu gaskiya.\"
Share