Surah Ash-Shuara ( The Poets ) - Aya 183

Surah Ash-Shuara ( The Poets ) - Hausa - Aya 183 Aya count 227

وَلَا تَبْخَسُوا۟ ٱلنَّاسَ أَشْيَآءَهُمْ وَلَا تَعْثَوْا۟ فِى ٱلْأَرْضِ مُفْسِدِينَ ﴿١٨٣﴾
\"Kuma kada ku nakasa wa mutãne abũbuwansu kuma kada ku yi fasãdi a cikin ƙasa kuna mãsu ɓarna.\"
Share