Surah Ash-Shuara ( The Poets ) - Aya 180

Surah Ash-Shuara ( The Poets ) - Hausa - Aya 180 Aya count 227

وَمَآ أَسْـَٔلُكُمْ عَلَيْهِ مِنْ أَجْرٍ ۖ إِنْ أَجْرِىَ إِلَّا عَلَىٰ رَبِّ ٱلْعَٰلَمِينَ ﴿١٨٠﴾
\"Kuma ba ni tambayar ku wata ijãra a kansa. Ijãrata ba ta zama ba fãce daga Ubangijin halittu.\"
Share