Surah Ash-Shuara ( The Poets ) - Aya 18

Surah Ash-Shuara ( The Poets ) - Hausa - Aya 18 Aya count 227

قَالَ أَلَمْ نُرَبِّكَ فِينَا وَلِيدًۭا وَلَبِثْتَ فِينَا مِنْ عُمُرِكَ سِنِينَ ﴿١٨﴾
Ya ce: \"Shin, ba mu yi rẽnonka ba a cikinmu kanã jãrĩri, kuma ka zauna a cikinmu shẽkarudaga lõkacin rãyuwarka?\"
Share