Surah Ash-Shuara ( The Poets ) - Aya 167

Surah Ash-Shuara ( The Poets ) - Hausa - Aya 167 Aya count 227

قَالُوا۟ لَئِن لَّمْ تَنتَهِ يَٰلُوطُ لَتَكُونَنَّ مِنَ ٱلْمُخْرَجِينَ ﴿١٦٧﴾
Suka ce: \"Lalle ne haƙĩƙa idan ba ka hanu ba, yã Lũɗu! Tĩlas ne kanã kasancẽwa daga waɗanda ake fitarwa (daga gari).\"
Share