Surah Ash-Shuara ( The Poets ) - Aya 154

Surah Ash-Shuara ( The Poets ) - Hausa - Aya 154 Aya count 227

مَآ أَنتَ إِلَّا بَشَرٌۭ مِّثْلُنَا فَأْتِ بِـَٔايَةٍ إِن كُنتَ مِنَ ٱلصَّٰدِقِينَ ﴿١٥٤﴾
\"Bã kõwa kake ba, fãce mutum kamarmu. To, kã zo da wata ãyã idan kã kasance daga mãsu gaskiya.\"
Share