Surah Ash-Shuara ( The Poets ) - Aya 13

Surah Ash-Shuara ( The Poets ) - Hausa - Aya 13 Aya count 227

وَيَضِيقُ صَدْرِى وَلَا يَنطَلِقُ لِسَانِى فَأَرْسِلْ إِلَىٰ هَٰرُونَ ﴿١٣﴾
\"Kuma ƙirjĩna ya yi ƙunci kuma harshẽna bã zai saku ba sabõda haka ka aika zuwa ga Harũna.
Share