Surah Ash-Shuara ( The Poets ) - Aya 116

Surah Ash-Shuara ( The Poets ) - Hausa - Aya 116 Aya count 227

قَالُوا۟ لَئِن لَّمْ تَنتَهِ يَٰنُوحُ لَتَكُونَنَّ مِنَ ٱلْمَرْجُومِينَ ﴿١١٦﴾
Suka ce: \"Lalle ne, idan ba ka hanu ba, yã Nũhu, (daga maganarka,) haƙĩƙa, kanã kasancẽwa daga waɗanda ake jẽfewa\"
Share