Surah Ash-Shuara ( The Poets ) - Aya 110

Surah Ash-Shuara ( The Poets ) - Hausa - Aya 110 Aya count 227

فَٱتَّقُوا۟ ٱللَّهَ وَأَطِيعُونِ ﴿١١٠﴾
\"Sabõda haka, ku bi Allah da taƙawa, kuma ku yi mini ɗã'ã.\"
Share