Surah Ash-Shuara ( The Poets ) - Aya 106

Surah Ash-Shuara ( The Poets ) - Hausa - Aya 106 Aya count 227

إِذْ قَالَ لَهُمْ أَخُوهُمْ نُوحٌ أَلَا تَتَّقُونَ ﴿١٠٦﴾
A lõkacin da ɗan'uwansu, Nũhu, ya ce musu, \"Shin, bã zã ku yi taƙawa ba?\"
Share