Surah Ash-Shuara ( The Poets ) - Aya 10

Surah Ash-Shuara ( The Poets ) - Hausa - Aya 10 Aya count 227

وَإِذْ نَادَىٰ رَبُّكَ مُوسَىٰٓ أَنِ ٱئْتِ ٱلْقَوْمَ ٱلظَّٰلِمِينَ ﴿١٠﴾
Kuma a lõkacin da Ubangijinka Ya kirãyi Mũsã, \"Ka je wa mutãnen nan azzãlumai.
Share