Surah Al-Furqan (The Criterion ) - Aya 57

Surah Al-Furqan (The Criterion ) - Hausa - Aya 57 Aya count 77

قُلْ مَآ أَسْـَٔلُكُمْ عَلَيْهِ مِنْ أَجْرٍ إِلَّا مَن شَآءَ أَن يَتَّخِذَ إِلَىٰ رَبِّهِۦ سَبِيلًۭا ﴿٥٧﴾
Ka ce: \"Bã ni tambayar ku wata ijãra a kansa fãce wanda ya so ya riƙi wata hanya zuwa ga Ubangijinsa.\"
Share