Surah Al-Furqan (The Criterion ) - Aya 41
Surah Al-Furqan (The Criterion ) - Hausa - Aya 41 Aya count 77
وَإِذَا رَأَوْكَ إِن يَتَّخِذُونَكَ إِلَّا هُزُوًا أَهَٰذَا ٱلَّذِى بَعَثَ ٱللَّهُ رَسُولًا ﴿٤١﴾
Kuma idan sun gan ka, bã su rikon ka fãce da izgili, (sunã cẽwa) \"Shin, wannan ne wanda Allah Ya aiko, Manzo?