Surah Al-Furqan (The Criterion ) - Aya 29

Surah Al-Furqan (The Criterion ) - Hausa - Aya 29 Aya count 77

لَّقَدْ أَضَلَّنِى عَنِ ٱلذِّكْرِ بَعْدَ إِذْ جَآءَنِى ۗ وَكَانَ ٱلشَّيْطَٰنُ لِلْإِنسَٰنِ خَذُولًۭا ﴿٢٩﴾
\"Lalle ne, haƙĩƙa ya ɓatar da ni daga Tunãwa a bãyan (Tunãwar) ta je mini.\"Kuma Shaiɗan ya zama mai zumɓulẽwa ga mutum.
Share