Surah Al-Furqan (The Criterion ) - Aya 27

Surah Al-Furqan (The Criterion ) - Hausa - Aya 27 Aya count 77

وَيَوْمَ يَعَضُّ ٱلظَّالِمُ عَلَىٰ يَدَيْهِ يَقُولُ يَٰلَيْتَنِى ٱتَّخَذْتُ مَعَ ٱلرَّسُولِ سَبِيلًۭا ﴿٢٧﴾
Kuma rãnar da azzãlumi yake cĩzo a kan hannayensa, yanã cẽwa \"Ya kaitõna! (A ce dai) na riƙi hanya tãre da Manzo!
Share