Surah Al-Mu'minoon ( The Believers ) - Aya 99

Surah Al-Mu'minoon ( The Believers ) - Hausa - Aya 99 Aya count 118

حَتَّىٰٓ إِذَا جَآءَ أَحَدَهُمُ ٱلْمَوْتُ قَالَ رَبِّ ٱرْجِعُونِ ﴿٩٩﴾
Har idan mutuwa ta jẽ wa ɗayansu, sai ya ce: \"Yã Ubangijina, Ku mayar da ni (dũniya).\"
Share