Surah Al-Mu'minoon ( The Believers ) - Aya 82

Surah Al-Mu'minoon ( The Believers ) - Hausa - Aya 82 Aya count 118

قَالُوٓا۟ أَءِذَا مِتْنَا وَكُنَّا تُرَابًۭا وَعِظَٰمًا أَءِنَّا لَمَبْعُوثُونَ ﴿٨٢﴾
Suka ce: \"Shin idan mun mutu kuma muka kasance turɓaya da ƙasũsuwa shin lal1e ne mu haƙĩƙa waɗanda ake tãyarwa ne?
Share