Surah Al-Mu'minoon ( The Believers ) - Aya 70
Surah Al-Mu'minoon ( The Believers ) - Hausa - Aya 70 Aya count 118
أَمْ يَقُولُونَ بِهِۦ جِنَّةٌۢ ۚ بَلْ جَآءَهُم بِٱلْحَقِّ وَأَكْثَرُهُمْ لِلْحَقِّ كَٰرِهُونَ ﴿٧٠﴾
Kõ sunã cẽwa, \"Akwai hauka gare shi?\" Ã'a, yã zo musu da gaskiya, alhãli kuwa mafi yawansu, ga gaskiya, mãsu ƙi ne.