Surah Al-Mu'minoon ( The Believers ) - Aya 47

Surah Al-Mu'minoon ( The Believers ) - Hausa - Aya 47 Aya count 118

فَقَالُوٓا۟ أَنُؤْمِنُ لِبَشَرَيْنِ مِثْلِنَا وَقَوْمُهُمَا لَنَا عَٰبِدُونَ ﴿٤٧﴾
Sai suka ce: \"Shin, zã Mu yi ĩmãni sabõda wasu mutãne biyu misãlinmu, alhãli kuwa mutãnensu a gare mu, mãsu bauta ne.\"
Share