Surah Al-Mu'minoon ( The Believers ) - Aya 38

Surah Al-Mu'minoon ( The Believers ) - Hausa - Aya 38 Aya count 118

إِنْ هُوَ إِلَّا رَجُلٌ ٱفْتَرَىٰ عَلَى ٱللَّهِ كَذِبًۭا وَمَا نَحْنُ لَهُۥ بِمُؤْمِنِينَ ﴿٣٨﴾
\"Bai zama kõwa ba fãce namiji, ya ƙirƙira ƙarya ga Allah, kuma ba mu zama, sabõda shi, mãsu ĩmãni ba.\"
Share