Surah Al-Mu'minoon ( The Believers ) - Aya 37

Surah Al-Mu'minoon ( The Believers ) - Hausa - Aya 37 Aya count 118

إِنْ هِىَ إِلَّا حَيَاتُنَا ٱلدُّنْيَا نَمُوتُ وَنَحْيَا وَمَا نَحْنُ بِمَبْعُوثِينَ ﴿٣٧﴾
\"Rãyuwa ba ta zama ba fãce rãyuwarmu ta dũniya, munã mutuwa kuma munã rãyuwa, kuma ba mu zama waɗanda ake tãyarwa ba.\"
Share