Surah Al-Mu'minoon ( The Believers ) - Aya 32

Surah Al-Mu'minoon ( The Believers ) - Hausa - Aya 32 Aya count 118

فَأَرْسَلْنَا فِيهِمْ رَسُولًۭا مِّنْهُمْ أَنِ ٱعْبُدُوا۟ ٱللَّهَ مَا لَكُم مِّنْ إِلَٰهٍ غَيْرُهُۥٓ ۖ أَفَلَا تَتَّقُونَ ﴿٣٢﴾
Sai Muka aika a cikinsu Manzo daga gare su. \"Ku bauta wa Allah. Bã ku da wani abin bautãwa, sai Shi. Shin to, bã zã ku yi taƙawa ba?\"
Share