Surah Al-Mu'minoon ( The Believers ) - Aya 28

Surah Al-Mu'minoon ( The Believers ) - Hausa - Aya 28 Aya count 118

فَإِذَا ٱسْتَوَيْتَ أَنتَ وَمَن مَّعَكَ عَلَى ٱلْفُلْكِ فَقُلِ ٱلْحَمْدُ لِلَّهِ ٱلَّذِى نَجَّىٰنَا مِنَ ٱلْقَوْمِ ٱلظَّٰلِمِينَ ﴿٢٨﴾
\"Sa'an nan idan ka daidaitu kai da waɗanda ke tãre da kai a kan jirgin, sai ka ce: \"Gõdiya ta tabbata ga Allah wanda Ya tsĩrar damu daga mutãne azzãlumai.\"
Share